HAUSA NEWS Buhari yayi gani na musamman da makarrabansa a birnin New York York By Aksam Media - September 20, 2022 FacebookTwitterPinterestWhatsAppEmailTelegramCopy URL Shugaba Buhari na tattaunawa da makarrabansa a birnin New York na Amurka domin tsara yadda abubuwa za su kasance a taron Majalisar Dinkin Duniya karo 77 da ake gudanarwa. Daga Walid Hari.