Tinibu ya maye gurbin shugabannin tsaro bayan sauke wadanda ya gada a tsohuwar gwamnati

Shugaban Kasa Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya sauke daukacin  manyan hafsoshin tsaron kasa da Shugaban ‘Yan Sanda tare da na’din Sabbi da suka ha’da da:

1. Malam Nuhu Ribadu, Mai bada Shawara a fannin tsaro

2. Maj. Gen. C.G. Musa, Babban Hafsan Tsaron ‘Kasa

3. Maj. Gen. T. A. Lagbaja, Babban Hafsan Rundunar Sojin Kasa

3. Rear Admirral E. A. Ogalla, Babban Hafsan Tsaron Sojojin Ruwa

4. AVM H.B. Abubakar, Babban Hafsan Rundunar Sama

5. DIG Kayode Egbetokun, Mai Rikon Mukamin Sifeton ‘Yan Sanda na Kasa

6. Adeniyi Bashir Adewale, Sabon Shugaban Hukumar Hana Fasa Kwauri ta Custom

Bola Tinubu ya Kara Na’din Sabbin Masu Shawara kamar haka:

1. Hadiza Bala Usman, Mai bada Shawara kan manufofin Gwamnati

2. Hannatu Musa Musawa, Mai bada Shawara ta musamman kan al’adu da habaka tattalin arzikin fannin Nisha ‘dan tarwa

3. Sen. Abdullahi Abubakar Gumel, Babban Mataimaki ga Shugaban Kasa a Sha’anin Majalisar Dattijai

4. Hon. (Barr) Olarewaju Kunle Ibrahim, Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaban Kasa kan lamuran Majalisar Wakilai

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments