Matashin mai suna Barry Chay I, ya ce bai San cewa matar sa zata mutu a Sana DIY Sara mata Gatari a wuyan ta ba.
Tun da fari dai matashin yace sanadiyar faruwar lamarin sun kasance maaurata na tsawon shekaru 10 kuma sun haifi ‘ya yar kimanin shekaru takwas a wadannan shekaru da suka kwashe da matar tasa.
Ya kasance ya hadu da wata larura da takai shi ga kwanciya yana jinya na tsawon wani lokaci larurar ta saka shi rawar jiki wata rana sai yajefa gurin wani mai magani ya bashi wani sabulu ya rika yin wanka.
Bayan ya dawo gida bai boye mata komai ba amma ta nuna rashin gamsuwar ta da ni sai ta tafi gidan su har da yar tawa.
A kwana a tashi wataran sai ta dawo min da yar tawa ta kama hanya zata fita ni kuma nace ba inda zata har muka kama fada da ita ta yi sa a ta jefar da ni a kasa kusa da wani Gatari sai na dauko shi na Sara mata a wuya nan take tayi kara sai mutane suka shigo suka sameta a cikin jini
Sa suka rike ni ita kuma suka kaita Asibiti Ina tsare a wajen yan sanda a kace Dani ta mutu sanadiyar saran da nayi mata.
Naji ba dadi sosai da aka fada min ta mutu kuma nayi nadamar sosai da nayi hakuri da hakan bata kasance ba