• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home HAUSA NEWS

Kasar mali na cigaba da ji a jikin ta a hannun kasar nijar

B. IMAM by B. IMAM
September 27, 2022
in HAUSA NEWS
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

RelatedPosts

CBN ya soma gudanar da rangadi domin hukunta Bankuna da basa bayar da tsofaffin takardun kuɗi ga alumma

March 24, 2023
Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga,  sen Uba Sani, tafiya ta nisa

Abubuwan da cin su ke hana shan wahalar Azumi komai rana

March 24, 2023

Hukumomin Nijar sun soke shigar da man fetir zuwa Mali a sakamakon sabuwar takaddamar da ta kunno kai a tsakanin kasashen da ke makwabta da juna.

Kalaman da Firaministan kasar ta Mali mai rikon kwarya Kanar Abdoulaye Maiga ya yi kan Shugaba Mohamed Bazoum, kalamai ne da suka haifar da dambarwa a shafukan sada zumunta na zamani a tsakanin ‘yan kasashen biyu, daga bisani wata takarda da ta shafi batun hana ficewa da mai daga Nijar zuwa Mali na kokarin saka rudani cikin lamarin duk kuwa da cewa takardar an sanya mata hannu ne tun a ranan 21 na wannan watan Satumbar, inda ma wasu ‘yan kasar ta Nijar ke kira da a zuba wa zukata ruwan sanyi

Ita dai wannan takarda mai dauke da sa hannun shugaban Custom na kasa Kanal Harouna Abdallah, duk da cewa an sa mata hannu tun a ranar 21 ga wannan wata, kwanaki uku kafin jawabin firaministan kasar ta Mali a zauren taron Majalisar Dinkin Duniya ta ce, an soke bada izinin ficewa da mai zuwa kasar Mali idan dai ba na dakarun MINUSMA ba ne. Amma tuni wasu ‘yan kasar suka soma danganta wannan takarda da lamarin da ya wakana na tankiya a tsakanin kasashen biyu.

Deutschland l Besuch des Nigerianischen Präsidenten in Berlin

Amma da yake magana kan wannan batu, Abdourahamane Bio, jami’in kula da hulda da jama’a a kamfanin kula da harkokin mai na kasa na SONIDEP, ya ce, kasar Mali dai na sayan mai daga kasashe kaman Nijar da Najeriya da sauransu wanda kuma ya kan biyowa ta Nijar din da sunan transit ya fice zuwa Mali amma kuma sannu a hankali aka gano cewa man na fadawa ga mugun hannu kaman na yan ta’adda.

Masu sharhi kan al’amuran tsaro irin su Ahmed Tarnane da ke bibiyar lamuran da ke wakana a yankin yammacin kasar ta Nijar da ma gabashi, ya ce, salon da ‘yan ta’adda suka dauka na karbar kudade da kuma a hannun masu motoci ne ya sanya daukan wannan mataki daga hukumomin na Nijar

Wannan batu na cece-kuce da ya kunno kai a tsakanin hukumomin na mali da na Nijar duk kuwa da cewa a hakumance Nijar din ba ta ce kala ba, amma kuma ‘yan kasa kusan kowa na tofa na shi albarkacin baki kan lamarin. Sai dai da yake magana, dan majalisar dokoki Kalla Moutari kuma tsohon ministan tsaro na jamhuriyar Nijar ya ce, lamarin gaskiya ya bayar da mamaki.

Tun daga shugaban majalisar dokoki, zuwa ga wasu shugabannin kungiyoyin fararan hula irin su Nouhou Arzika zuwa Malamai ke yin kira da a zuba wa zukata ruwa tare da nesanta kai da furta miyagun kalamai zuwa wannan ko waccan kasa, domin Nijar da Mali dan juma da dan Juma’i da ke da makiyi daya, wato ‘yan ta’adda da ke tayar da zaune tsaye

Tags: ABALEAIR FORCEALAN WAKAALI NUHUALJAZEERAAREWA24banditBBCBOLYWOODBUK RADIOCNNFACEBOOKFIFAGARBA SHEHUHAUSA7HEALTHIZZAR SOjambKADAURA24KAKAKIKano pillarsKanywoodMADAGWALMC TAGWAYEMILITARYNOOLYWOODPLAYSTORPREMIER RADIORARARARARIYAsportTAMBARIN HAUSATWEETERVISION RADIOWHATAPPZEEAFLAM
ShareTweetSendSharePin
Previous Post

Wanna shiri kuke na Nuna farin cikin da samun yancin Najeriya

Next Post

guda daga cikin dattawan masana’antar shirya fina finan hausa ya cimma sa’i

B. IMAM

B. IMAM

RelatedPosts

CBN ya soma gudanar da rangadi domin hukunta Bankuna da basa bayar da tsofaffin takardun kuɗi ga alumma
HAUSA NEWS

by Aksam Media
March 24, 2023
0

Daga kabiru A Dukawa Babban bankin Najeriya CBN ya ci alwashin hukunta duk wani bankin yan kasuwa da ya samu...

Read more
Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga,  sen Uba Sani, tafiya ta nisa

Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga, sen Uba Sani, tafiya ta nisa

March 24, 2023
Abubuwan da cin su ke hana shan wahalar Azumi komai rana

Abubuwan da cin su ke hana shan wahalar Azumi komai rana

March 24, 2023
Jerin kasashen da zasu yi Azumi mafi tsayi a duniya

Kotu ta sami wani Dan Majalisar dattawa da laifin safarar sassan jikin mutane

March 23, 2023
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

February 11, 2023
INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi

Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

March 19, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
CBN ya soma gudanar da rangadi domin hukunta Bankuna da basa bayar da tsofaffin takardun kuɗi ga alumma

CBN ya soma gudanar da rangadi domin hukunta Bankuna da basa bayar da tsofaffin takardun kuɗi ga alumma

March 24, 2023
Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga,  sen Uba Sani, tafiya ta nisa

Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga, sen Uba Sani, tafiya ta nisa

March 24, 2023
Abubuwan da cin su ke hana shan wahalar Azumi komai rana

Abubuwan da cin su ke hana shan wahalar Azumi komai rana

March 24, 2023
Jerin kasashen da zasu yi Azumi mafi tsayi a duniya

Jerin kasashen da zasu yi Azumi mafi tsayi a duniya

March 24, 2023
  • Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu an kama wani Dan Majalisa dauke da makuden kudaden waje

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
CBN ya soma gudanar da rangadi domin hukunta Bankuna da basa bayar da tsofaffin takardun kuɗi ga alumma
HAUSA NEWS

CBN ya soma gudanar da rangadi domin hukunta Bankuna da basa bayar da tsofaffin takardun kuɗi ga alumma

Daga kabiru A Dukawa Babban bankin Najeriya CBN ya ci alwashin hukunta duk wani bankin yan kasuwa da ya samu ...

March 24, 2023
Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga,  sen Uba Sani, tafiya ta nisa
HAUSA NEWS

Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga, sen Uba Sani, tafiya ta nisa

Matashi mai suna Yusuf Umar ya ga dacewar zuwa Kaduna garin gwamna ne domin taya sabon zababben gwamnan jihar Kaduna ...

March 24, 2023
Abubuwan da cin su ke hana shan wahalar Azumi komai rana
HAUSA NEWS

Abubuwan da cin su ke hana shan wahalar Azumi komai rana

Daga khadija Salisu Danmaliki Ana so Mai Azumi ya lazimci shan ya'yan itatuwa da kayan marmari wadanda suke dauke da ...

March 24, 2023
Jerin kasashen da zasu yi Azumi mafi tsayi a duniya
HAUSA NEWS

Jerin kasashen da zasu yi Azumi mafi tsayi a duniya

Daga Hadiza Muhammad Mai Taya Sama da Musulmai miliyan dubu ɗaya ne suka fara azumi a faɗin duniya a wannan ...

March 24, 2023
Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga,  sen Uba Sani, tafiya ta nisa
HAUSA NEWS

Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga, sen Uba Sani, tafiya ta nisa

Matashi mai suna Yusuf Umar ya ga dacewar zuwa Kaduna garin gwamna ne domin taya sabon zababben gwamnan jihar Kaduna ...

March 24, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz