Wanna shiri kuke na Nuna farin cikin da samun yancin Najeriya

1 October itace ranar da Nigeria ta ke cika shekaru 62 da samun yancin kai, shin wani irin shiri kukeyi domin tunawa da wannan rana, kuma wani irin cigaba kuka samu acikin wadannan shekaru

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments