• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home HAUSA NEWS

Kasar China tare da Kenya sun kaddamar da wata sabuwar fasaha

Aksam Media by Aksam Media
November 6, 2022
in HAUSA NEWS
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

An kaddamar da girbin nau’in masara mai inganci dake samar da masara mai tarin yawa da aka samu ta hanyar wani bincike na hadin gwiwa, tsakanin masana kimiya na kasar China da Kenya, inda ake saran cewa, hakan zai taimaka wajen magance matsalar karancin abinci dake damun kananan manoma a yankin.

David Mburu, wani malami a kwalejin nazarin aikin gona da albarkatun kasa a jami’ar koyon aikin gona da fasaha ta Jomo Kenyatta (JKUAT), ya bayyana cewa, masu bicike na kasashen biyu, sun yi nasarar gano wani nau’in masara na gida, inda suka gudanar da bincike kan matakan da za a yi amfani da shi wajen nomawa kamar ciyawa, da bayar da tazara, kare kwari da cututtuka, ta yadda za a bunkasa yawan amfanin da zai samar, ba kuma tare da sauya yanayin halittar gadonsa ba.

RelatedPosts

Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna

Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna

March 21, 2023
Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina

Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina

March 21, 2023

An Sami mamakon ruwan sama karo na farko a bana a garin Kaduna

March 21, 2023

Mburu ya ce, Irin da aka yi bikin kaddamarwa iri ne na cikin gida, kuma an gudanar da bincike ne kawai kan ayyukan da suka shafi noma, wadanda za su taimaka wajen samar da amfanin gona mai inganci. Haka kuma iri ne dake girma sosai a yankunan da ba a samun ruwan sama sosai.

ya kara da cewa an shuka shi a watan Mayu a wani wurin gwajin noma na zamani dake kusa da cibiyar binciken hadin gwiwa tsakanin kasar Sin da Afirka (SAJOREC) dake JKUAT, haka kuma masarar ta girma a lokacin da ya dace, inda aka samu kilogram 2,700 kan kowa ce Eka a yankin na gwaji, kimanin kaso 50 cikin 100 fiye da na abin da aka samu a kewayen yankin.

A cewar SAJOREC, jami’ar ta kebe Eka 10 na fili a matsayin wani babban yanki da aka gudanar da noman gwaji, kana cibiyar nazarin kimiya ta kasar Sin, ta bayar da kudaden gudanar da aikin, da albarkatun da ake bukata gami da taimakon fasaha. Sassan biyu sun kuma shiga yin aikin tare da raba sakamakon binciken kimiyar noman da aka samu.

ShareTweetSendSharePin
Previous Post

Daga fadar masarautar kano a yayin gudanar da zagayan maukibi karo na 72

Next Post

Yadda aka kaddamar da gwajin Mota mai sarrafa kanta a kasar China

Aksam Media

Aksam Media

RelatedPosts

Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna
HAUSA NEWS

Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna

by Aksam Media
March 21, 2023
0

Rahotanni na nuni da cewa jam'iyun adawa da suka yi takarar gwamnan a jihar Kaduna sun yi watsi da sakamakon...

Read more
Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina

Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina

March 21, 2023
An Sami mamakon ruwan sama karo na farko a bana a garin Kaduna

An Sami mamakon ruwan sama karo na farko a bana a garin Kaduna

March 21, 2023
Ganduje ya dage dokar hana fita da aka ayyana ta jiya kafin bayyana wanda ya lashe zaben gwamna

Ganduje ya dage dokar hana fita da aka ayyana ta jiya kafin bayyana wanda ya lashe zaben gwamna

March 21, 2023
Ina Zargin Wasu Abokan Sana’armu ta Fim Da Hannu wajen kone gida na da na Rarara: Baba cinedu

Ina Zargin Wasu Abokan Sana’armu ta Fim Da Hannu wajen kone gida na da na Rarara: Baba cinedu

March 20, 2023
Yanzu-yanzu INEC ta sanar da Sanata  Uba Sani  a matsayin wanda ya ci zabe a jihar Kaduna

Yanzu-yanzu INEC ta sanar da Sanata Uba Sani a matsayin wanda ya ci zabe a jihar Kaduna

March 20, 2023
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

February 11, 2023
INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi

Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

March 19, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

1
Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna

Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna

March 21, 2023
Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina

Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina

March 21, 2023
An Sami mamakon ruwan sama karo na farko a bana a garin Kaduna

An Sami mamakon ruwan sama karo na farko a bana a garin Kaduna

March 21, 2023
Ganduje ya dage dokar hana fita da aka ayyana ta jiya kafin bayyana wanda ya lashe zaben gwamna

Ganduje ya dage dokar hana fita da aka ayyana ta jiya kafin bayyana wanda ya lashe zaben gwamna

March 21, 2023
  • Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu an kama wani Dan Majalisa dauke da makuden kudaden waje

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna
HAUSA NEWS

Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna

Rahotanni na nuni da cewa jam'iyun adawa da suka yi takarar gwamnan a jihar Kaduna sun yi watsi da sakamakon ...

March 21, 2023
Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina
HAUSA NEWS

Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina

Dan takarar gwamnan jihar katsina  na babbar jam'iyyar hamayya ta PDP, a zaben da ya gabata, Sanata Yakubu Lado Dan ...

March 21, 2023
An Sami mamakon ruwan sama karo na farko a bana a garin Kaduna
HAUSA NEWS

An Sami mamakon ruwan sama karo na farko a bana a garin Kaduna

Daga Hassan Umar Gwammaja A dare jiya an samu mamakon ruwan sama mai karfi (Na farko a jihar Kaduna) wanda ...

March 21, 2023
Ganduje ya dage dokar hana fita da aka ayyana ta jiya kafin bayyana wanda ya lashe zaben gwamna
HAUSA NEWS

Ganduje ya dage dokar hana fita da aka ayyana ta jiya kafin bayyana wanda ya lashe zaben gwamna

Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cire dokar hana fita da ta kakabawa al'ummar jihar a jiya bayan ayyana Abba kabir ...

March 21, 2023
Ina Zargin Wasu Abokan Sana’armu ta Fim Da Hannu wajen kone gida na da na Rarara: Baba cinedu
HAUSA NEWS

Ina Zargin Wasu Abokan Sana’armu ta Fim Da Hannu wajen kone gida na da na Rarara: Baba cinedu

Shahararren jarumi kumaawaki a masana'antar Kannywood Baba Chinedu yace "An Sacè Mun Kaya Na Sama Da Milyan Gòma A Lokacin ...

March 20, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz