Innalillahi wa Inna ilaihi Raji’un
Allah ya yiwa Sheikh Abubakar Giro Argungu Rasuwa.
Marigayin ya rasu ne bayan jinya da yayi na ‘dan lokaci a Birnin kebbi. Za’a masa sallar janaza Gobe alhamis insha Allah. Za a sanar da lokaci nan gaba.
Daga Ibrahim Baba Suleiman
JIBWIS NIGERIA.