• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
  • General News
  • National News
  • World News
  • Health
  • Sports
  • Technology
  • Metro
No Result
View All Result
  • General News
  • National News
  • World News
  • Health
  • Sports
  • Technology
  • Metro
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home Sports

Fitattatun yan wasan kwallon kafar nan biyu na shirin sauya kungiya

B. IMAM by B. IMAM
September 28, 2022
in Sports
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

RelatedPosts

PSG Ready to Sell Neymar As They Prepare to Bank on Messi and Mbappe

PSG Ready to Sell Neymar As They Prepare to Bank on Messi and Mbappe

January 5, 2023
Pep Guardiola names team to win title this season

Pep Guardiola names team to win title this season

January 5, 2023

Fitaccen dan kwallon duniya, Pele ya mutu

December 29, 2022

Lionel Messi, ya shirya barin Paris St-Germain a bazara, kasancewar ba zai yarda da wani tayi na sabunta kwantiraginsa a kungiyar ta Faransa ba. (Beteve, via Star)

Har yanzu Harry Kane, ne na farko da Bayern Munich ke son saye inda zakarun na Jamus za su sake jarraba sa’arsu ko Tottenham za ta yarda ta rabu da ɗan wasan na Ingila. (Kicker, via Sun)

A shirye Newcastle United take ta sake taya ɗan wasan tsakiya na Leicester City James Maddison, ɗan Ingila a karo na uku bayan da kungiyar ta yi watsi da tayin fam miliyan 40 da fam miliyan 45. (Times – subscription required)

Ya kamata matashin dan wasan tsakiya na Ingila Jude Bellingham, mai shekara 19, ya je Manchester United idan ya bar Borussia Dortmund, a shawarar tsohon mai tsaron raga a Old Trafford Ben Foster. (Metro)

Liverpool, wadda ita ma aka ce tana zawarcin Bellingham,ta fara neman madadin dan wasan inda ta fara mayar da hankali kan matashin dan wasan Benfica Enzo Fernandez dan Argentine mai shekara 21. (Fichajes, via Teamtalk)

Chelsea  ba za ta rage farashin da ta sanya wa dan wasanta na gaba na gefe ba Christian Pulisic Ba’amurke fam miliyan 31, wanda Juventus ke nuna sha’awarsa. (Calciomercato, via Express

Tags: ALFIJIRALKIBULAAREWA24AREWA24TVBOLYWOODdailytrustDALA RADIOFREEDOM RADIOHAUSA7JOWELKADAURA24KanywoodLIBERTY RADIOMADAGWALMESSIMUJALLAR MATASHIYANBCnewsNOOLYWOODPREMIER RADIOPYRAMIDRADIORARARARARIYARONALDOSHARHISOLACEBASESOLESEBASEsportsZEEAFLAM
ShareTweetSendSharePin
Previous Post

Bayan shafe shekaru a matsayin Ministan tsaro Ibn Salman ya zama prime Minister kasar Saudi Arabia

Next Post

Jihar Plateau: Rikici ya barke a jam’iyar PDP

B. IMAM

B. IMAM

RelatedPosts

PSG Ready to Sell Neymar As They Prepare to Bank on Messi and Mbappe
Sports

PSG Ready to Sell Neymar As They Prepare to Bank on Messi and Mbappe

by Aksam Media
January 5, 2023
0

Paris Saint-Germain F.C. (PSG) PARIS SAINT-GERMAIN F.C. (PSG) PSG Ready to Sell Neymar As They Prepare to Bank on Messi...

Read more
Pep Guardiola names team to win title this season

Pep Guardiola names team to win title this season

January 5, 2023
Fitaccen dan kwallon duniya, Pele ya mutu

Fitaccen dan kwallon duniya, Pele ya mutu

December 29, 2022
Sports Briefing headlines

Sports Briefing headlines

December 24, 2022
Kasar Argentina takai zagaye na karshe a gasar cin kofin duniya

Kasar Argentina takai zagaye na karshe a gasar cin kofin duniya

December 13, 2022
Morocco defeats Portugal,  jumped to semifinal

Morocco defeats Portugal, jumped to semifinal

December 10, 2022
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

March 29, 2023
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Kungiyar tagwaye ta kasa tayi wani abin al-ajabi a nan Kano

Kungiyar tagwaye ta kasa tayi wani abin al-ajabi a nan Kano

April 29, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

1
Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew

BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew

September 20, 2023
Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

September 20, 2023
Igbo people react to president Tinibuʼs appointments

Igbo people react to president Tinibuʼs appointments

September 20, 2023
Tribunal affirms election of Kano NNPP lawmaker

Tribunal affirms election of Kano NNPP lawmaker

September 19, 2023
  • Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

    Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Kungiyar tagwaye ta kasa tayi wani abin al-ajabi a nan Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Jami’ar Tarayya ta Dutsimma FUDMA ta yaba da Karatun digiri da AKCOE ta ke bayarwa.

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew
General News

BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew

*20TH SEPTEMBER 2023* *PRESS RELEASE* *ENFORCEMENT OF TWENTY-FOUR HOURS (24HRS) CURFEW BY KANO STATE GOVERNMENT* *… As Residents are Warned ...

September 20, 2023
Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election
HAUSA NEWS

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

Kano governorship election tribunal declares Nasiru Yusuf Gawuna of APC as the  winner of 2023 governorship election.

September 20, 2023
Igbo people react to president Tinibuʼs appointments
National News

Igbo people react to president Tinibuʼs appointments

The Senior Special Assistant to the President Bola Tinubu on Community Development (South East), Chioma Nweze has described her appointment ...

September 20, 2023
Tribunal affirms election of Kano NNPP lawmaker
Metro

Tribunal affirms election of Kano NNPP lawmaker

The National/State House of Assembly election tribunal, on Monday, affirmed the election of Mudassir Zawachiki of the New Nigeria People’s ...

September 19, 2023
All activities in Kofar Mata Eid-ground be suspended: Kano state commissioner of transport
Metro

Reckless statements, Gov. Yusif expels commissioner of land, special adviser.

Gov. Yusif expels commissioner of land, special adviser. The Kano state government has approved the immediate dismissing of state commissioner ...

September 15, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • General News
  • National News
  • World News
  • Health
  • Sports
  • Technology
  • Metro

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz