• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home HAUSA NEWS

China tayi martani ga wasu kalaman da Amurka tayi

Aksam Media by Aksam Media
November 30, 2022
in HAUSA NEWS
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

Dangane da rahoton shekara-shekara da ma’aikatar tsaron Amurka ta fitar kan karfin sojan kasar Sin, kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Zhao Lijian ya bayyana a gun taron manema labarai  da aka saba gudanarwa a yau Laraba 30 ga wata cewa, a cikin ‘yan shekarun nan, Amurka ta yi ta yayata nau’o’i daban-daban kan “Ra’ayin barazanar da Sin ke kawowa”, da nufin neman fakewa don fadada makaman nukiliyarta, da kuma ci gaba da nuna danniya ko babakere a fannin aikin soja.

Lijian yace Wannan dabara ce gama-gari ta Amurka, kuma duk duniya na sane da hakan.

RelatedPosts

NDLEA ta kama wani sanannen Dan kasuwa dauke da Hodar Iblis

March 26, 2023
Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida

Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya

March 26, 2023

Kakakin ya kara da cewa, a matsayinta na kasa mafi girma da ke da makaman nukiliya, Amurka ta ci gaba da inganta karfinta a fannin a cikin ‘yan shekarun nan, tare da ci gaba da karfafa rawar da makaman nukiliya ke takawa a manufofinta na tsaron kasa.

Yace Amurka ta yi tsayin daka wajen bin manufar amfani da makaman nukiliya don kawo barazana ga saura, har ma a fili ta na daidaita dabarun musamman na amfani da makaman nukiliya don yin barazana ga wasu kasashen na musamman, har ma tana yin hadin gwiwa da Birtaniya, da Autiraliya kan jirgin karkashin ruwa dake aiki da karfin nukiliya da ke saba wa buri da manufar yarjejeniyar hana yaduwar makaman nukiliya

ShareTweetSendSharePin
Previous Post

Gwamnatin jihar Kano ta haramta wa Yan Adaidaita Sahun bin manyan Titunan jihar Kano

Next Post

Masana kimiyya sun dukufa wajan magance tauye kwayoyin halitta

Aksam Media

Aksam Media

RelatedPosts

NDLEA ta kama wani sanannen Dan kasuwa dauke da Hodar Iblis
HAUSA NEWS

by Aksam Media
March 26, 2023
0

Hukumar Hana Sha da fataucin Miyagun Kwayoyi ta kasa NDLEA ta sami nasarar cika hannu da wani Dan kasuwa mai...

Read more
Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida

Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida

March 26, 2023
Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya

Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya

March 26, 2023
INEC ta sanya ranar da zata mika shedar lashe zabe ga gwamnonin da suka sami nasarar

Yan kasuwa na ci gaba da nuna gamsuwar su da samun nasarar Abba Gida-gida na lashe zaben gwamna a jihar Kano

March 25, 2023
Yadda ake hada LEMUN SHAYI MAI Sanyi tare da khadija Salisu Danmaliki

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

February 11, 2023
INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi

Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

March 19, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
NDLEA ta kama wani sanannen Dan kasuwa dauke da Hodar Iblis

NDLEA ta kama wani sanannen Dan kasuwa dauke da Hodar Iblis

March 26, 2023
Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida

Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida

March 26, 2023
Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya

Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya

March 26, 2023
INEC ta sanya ranar da zata mika shedar lashe zabe ga gwamnonin da suka sami nasarar

INEC ta sanya ranar da zata mika shedar lashe zabe ga gwamnonin da suka sami nasarar

March 26, 2023
  • Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu an kama wani Dan Majalisa dauke da makuden kudaden waje

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
NDLEA ta kama wani sanannen Dan kasuwa dauke da Hodar Iblis
HAUSA NEWS

NDLEA ta kama wani sanannen Dan kasuwa dauke da Hodar Iblis

Hukumar Hana Sha da fataucin Miyagun Kwayoyi ta kasa NDLEA ta sami nasarar cika hannu da wani Dan kasuwa mai ...

March 26, 2023
Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida
HAUSA NEWS

Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida

Cibiyar yin nazari a kan harkokin mata tayi barazanar kiran Zanga-zanga bisa Jan kafa da tace rundunar yan sanda ta ...

March 26, 2023
Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya
HAUSA NEWS

Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya

Tsohon mataimakin shugaban kasa Alh Atiku Abubakar ya mika sakon ta'aziya ga Iyalan Oladipo Diya na rashin daya daga cikin ...

March 26, 2023
INEC ta sanya ranar da zata mika shedar lashe zabe ga gwamnonin da suka sami nasarar
HAUSA NEWS

INEC ta sanya ranar da zata mika shedar lashe zabe ga gwamnonin da suka sami nasarar

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta wallafa cewa ta ware ranakun 29 zuwa 31 na watan Maris ...

March 26, 2023
Yan kasuwa na ci gaba da nuna gamsuwar su da samun nasarar Abba Gida-gida na lashe zaben gwamna a jihar Kano
HAUSA NEWS

Yan kasuwa na ci gaba da nuna gamsuwar su da samun nasarar Abba Gida-gida na lashe zaben gwamna a jihar Kano

Kungiyar Dattawan yankasuwar singa na unguwar zango a karamar hukumar ungogo a nan jihar kano,ta nuna mutukar farin cikinta bisa ...

March 25, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz