Ma’abota bibiyar wannan shafi muna muku barka da siyar wannan rana ta asabar din karshen mako wacce take 12-11-2022 sunana Walid Y Hari wanda nake kawo muku labarai da rahotanni hadi da labaran wasanni dama shirye-shirye daga wannan kafar sadarwa ta Aksammedia concept domin jin dadinku, zaku iya kamamu kai tsaye takan manhajar Live Online radio, live stream radio, radio garden harma da radio tuneine a kan aksam radio.
Muna dakon ra’ayoyinku akan labaran da muke kawo muku takan shafukanmu na sada zumunta, ayau zamu zo muku da labaran wasannin gasar premier league ta kasar ingila. Da fatan za’ai hutun karshen mako lafiya.