General News Ana neman wanda ya yar da yadukansa a cikin laida, a titin MM way ya Kira wannan lamba By Aksam Media - September 11, 2022 FacebookTwitterPinterestWhatsAppEmailTelegramCopy URL An tsinci laidar da kaya a ciki a kan titin Murtala Muh’d Dake Kano, tun rarar Juma’a 9/09/2022 da dare, Idan Allah yasa mai su ya ji, ya zo Gwammaja Bayan Gidan Malam Aminu Kano, Layin Shehu Mai Hatsi ko kuma a nemi wannan lambar: 08144099012