Innalillahi Wa’ina Illaihi rajun!!! Allah Ya yi wa Hajiya Amina Muhammad rasuwa mai shakarau 98 a duniyA . Hajiya Amina mAhaifiyaCe ga marigayi Alhaji NAsidi Telle dake Goran Dutsi, za’a yi jana’izarta a Masallacin Juma’a Na Khalifa Sheikh Isyaka Rabi’u dake Goran Dutsi, kan Titin Aminu Kano ta rasu ta bar jikoki da dama
Subscribe
Login
0 Comments
Oldest