A Ranar 1 Ga Watan Okatoba 2022 Aka Kadamar Da Gidauniyar Garewa Charity & Peace A Kaduna: Kuma Antake Tafara Aiki

Gidauniyar zata mayar da hakaline wajan taimakawa marayu da marasa karfi gami da kawo hadin kai da zaman lafiya Arewa dama kasa baki daya

Alhaji Ibrahim Musa Muhammad Tsafi shi ne shugaban daya assata, tare da gudinmawar wasu muhimman mutane daga ko’ina a fadin kasar nan;

Hajiya Zainab Usman (Sakatarya), Alhaji Yusuf Abdullahi Mai Nasara (ma’ajin kudi), Alhaji Munkaila Jibri, (Mai bincikan Kudi) Engr. Musa Muh’d (Jam’in Hurda da Jama’a) Hajiya Suwayya Ibrahim (Shugaban Mata) da dai sauransu

 

 

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments