Kungiyar dake rajin Kare hakkin Dan Adam mai suna universal declaration of human right takai tallafi gidan marayu dake Nasarawa ayunqurinta na tabbatar da cewa duk inda Dan Adam yake yazama Mai cikakken yanci. Kuama isarsu gidan marayun sunsamu tarba daga jagororin gidan sunkuma bayyana farincikinsu gami da godiarsu ga wanann kungiya.
Dayake bayani anasa bangren shugaban kungiyar alhji Umar galadanci yabayyana cewa sunkawowa marayun lemuka dakuma garin kwaki dadai sauran abubuwan dasukasaba kaiwa yyansu yyin komawarsu gida duba dahakanne yasa suka zabo irin wanan gida domin tallafawa da irin abunda yasauwaqa. Inda yabayyana Kuma wannan somin tabine zasucigaba da irin wananan lokaci zuwa lokaci