Yin Wanka Akan Lokaci Yana Maganin Cututtuka

An yi kira ga al’ummar jihar Kwara da su yi amfani da matakan kariya wajan tsaftace jikinsu da mahallansu domin dakile yaduwa cutar kyandar Biri (MONKEY POX) a fadin jihar

Kiran ya fitone daga bakin kwamashinan Ma’ikatan Lafiya Dakta Raji Rasaq a garin illori

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments