Al’ummar garin Yan shana sunfuto kwai da karkwata da nufin yakar nadin dagaci da akaimusu .

Al’ummar garin Yan shana sunfuto kwai da karkwata domin nuna rashin goyon byansu da nadin dagaci da akaimusu .

ayau 31/1/2023 ne dai aka nada sabon dagaci agarin Yan shana. Sedai wasundaga cikij al’ummar garin since basu yarda da wanann nadiba domin anyishi babusa qa’idaba kamar yanda suka bayyanamna

Insert.

Anasa bangaren sabon dagacin yace shifa besan anawani rikiciba agarinsa domin kuwa kowa nasane bbu wata hatsaniya

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments