Naretion: Anyikira ga matasan likitochi da suchi gaba da zage dantse afannin daya shafi kwakwalwa da chiwon farfa diya :
Samar da kulawa ta musamman ga matasan likitoci zai temaka wajen bunkasa harkokin lafiya a kasarnan musamman a bangaran kula da kwakwalwa
Masana a harkokin lafiya sun bayyana ne hakan yayin da ake gabatar da taron wayar da kan matasa,da suke karantun a sha anin kula da kwakwalwa da kuma ciwon farfado domin zaburar dasu hanyoyin da zasu bi domin ganin aikinsu yana tafiya daidai.
Cikin jawabinsa Dortor malan Aminu Abdullahi taura , guda daga cikin likitocin da suke kula da bangaran kwakwalwa a Asibitin malan Aminu kano kuma malami A jamiar bayaro dake kano.
Taron dai yaguda nane a dakin taro na (Bristol palace dake kano) Taron wanda. Asibitin Aminu kano Teaching hospital kano da hadin guwa da Jamiar Bayaro University kano suka dauki nauyi yasamu halartar manyambaki baki ciki da wajan kasarnan.