Yadda Damben Ilele da Shagon Audun Tunga ya Kaya a Maraba.

Damben Ilele da Shagon Audun Tunga a Maraba.

Daga Walid Y Hari

Ilele Shagon Garkuwan mai caji ya yi turmi uku da Shagon Audun Tunga ba kisa a damben Lahadi a Marabar ‘Nyanya jihar Nasarawa, Najeriya.
A ranar aka yi wa Autan Mamman Ajo.

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments