Lamarin ya faro ne a ranar Juma’a nan, a kan haryasu na dawo jihar Edo daga jihar Delta bayan wani wasa da suka je suka yi da Kungiyar kwallo Owa-Alero a karamar hukumar Ike ta Arewa a Jihar Delta
To dai wadanda suka yi garkuwar da ‘yanmatan suka naimi kimanin naira milliyan biyar a matsayin kudin fansa daga wajan ‘yan wadanda a sacen