NNPC ta samar da manhajar da za ta dakile ayyukan satar danyen man fetur da ya zama Gama gari a yankin kudancin Kasar nan.
Shugaban kamfanin NNPC Malam Mele Kyari shine ya bayyana hakan ga manema labarai a Abuja.
Yace an samar da manhajar ne ta hanyar kirkirar wani portal wanda akayiwa rajista da suna ‘stopcrudetheft.com’