Mutane 76 sun mutu a hadarin kwale-kwale

Mutane 76 sun mutu a hadarin kwale-kwale

Rahotanni na nuni da cewa mutane 85 sun nutse a cikin wani jirgin kwalekwale a yayin da yake kokarin tsallakawa da su daga gadar Onukwu zuwa kasuwar Nkwo dake Ogbakuba a karamar Hukumar Ogbaru ta jihar Anambra.

Lamarin ya faru ne a safiyar Asabar inda jirgin mai ingi dake daukar mutane da dama a wannan karo abin ya faru da mutane 85

Shedan gani da ido yace kawo yanzu mutane tara kadai aka kubutar Ragowar 76 ba a sami gano su ba.

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments