Mutane 14 sun rasa rayukan su sanadiyar hadarin Mota
Hukumar FRSC ta kasa reshen jihar Kano sun tabbatar da faruwar lamarin.
Lamarin ya faru ne a kan titin Wudil inda wata mota kirar kirar Homa suka yi tawomugama kuma atake mutane 14 suka rasu.
Jaridar Solacebase base ta ruwaito cewa motar bus din na dauke da lamba GML 102 Ta mallakar kamfanin haya tana kan hanyar zuwa Gombe.