An yi kira ga matasa da su kauracewa yan siyasar da basa son ci gaban su da na kasa bakidaya.
Kiran ya fito ne ta bakin kwamared Abdullahi Alhassan a zantawar sa da Aksam Radio.
Daga Abdulhamid Isa D Z
Alassan yace aduk lokacin da matasa suka fahimci karfi da tasirin da suke da shi a kasar nan sun fi karfin wani mai rike da madafun iko ya jasu a kasa.
Ya kara da cewa matasa Iran suka kauracewa shaye shaye kuma suka Gina tunanin su akan a in da ya dace dole zasu canza nagetive zuwa positive.
Ana so matashi ya kasance mai kyakkyawan tunani da tsara jadawalin rayuwa dakidaki Wanda zai rika tafiya da su.
A karshe yace akwai alamu masu yawa da suke nuna ccewa mata zasu sami nasara wajan samu a kawar da harkar jagaliya da shaye shaye.
Editor A S GWAMMAJA