Daga Abdulhamid isah D/Z
Wani mawaki me suna saifullahi D,S ya ce mafiya yawancin manyan mawaka wadanda sukayi fi ce a sabgar wakoki suma suka shahara a fannin wakokin zamani a wananan jiha da ma kasa baki daya, basa tallafawa kananan suma so zamo kamarsu a fannin wakokin zamani.
Wannan mawaki ya bayyana hakanne a wata zan tawarmu da shi a unguwar durumin zungura a jihar Kano, karka shin karamar hukumar kano municipal .
Mawakin yanuna takaicin sa irin yadda manyan mawakan suke nuna musu wariyar launin Fata, da kuma yimusu watse da bukatun su idan sunne mi su tallafamusu idan sunnemi susaka musu wakokin su a shafukan su na sada zumunta domin dubban muta ne suji domin suma asan irin basirar da ubangiji yabasu ta kwarewa wajan iya tsara wakokin fadakarwa ,saikaga suna tajamusu rai da wolakantasu.
Hakaza lika yakara da cewa yataba buga wata waka me suna kasata najeriya ya nemi wani shaharran mawaki ya taimaka masa da yasakamasa a cikin kafar zamani wato shafinsa a take yayi watse da bukatar tasa yake kemagadar saboda bayaso wananan waka tazamo gamagari a wanna lokaci ,saboda wakar yazuba hikima da basira a cikin wakar tasa ta kasata, domin fadakarwa ce a cikinta a kan matsa ,da kuma yadda a kayi watse da bukatun su wajan meda su koma baya a fannonin rayiwarsu a nanan gaba,
A karshe yayi Kira da yan uwansu kananan mawaka da suhada Kansu waje daya domin suma suzamo sun samu daukaka, duba da cewa suna da gagarumin gudummawar da zasu bayar a wanann lokaci.