• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home Sports

Labarin cinikayyar kasuwar yan kwallan kafa

Walid Y Haris by Walid Y Haris
November 8, 2022
in Sports
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

Masu Liverpool, Fenway Sports Group za su sayi matashin dan wasan tsakiya dan Ingila Jude Bellingham, mai shekara 19, daga Borussia Dortmund a kan fan miliyan 87 kafin su sayar da kungiyar. (Marca, via FourFourTwo)

RelatedPosts

PSG Ready to Sell Neymar As They Prepare to Bank on Messi and Mbappe

PSG Ready to Sell Neymar As They Prepare to Bank on Messi and Mbappe

January 5, 2023
Pep Guardiola names team to win title this season

Pep Guardiola names team to win title this season

January 5, 2023

Fitaccen dan kwallon duniya, Pele ya mutu

December 29, 2022

Manchester United da Chelsea na daga cikin kungiyoyin da ke son Bellingham, amma shi kuwa ba ya son zuwa Stanford Bridge. (TeamTalk)

Hamshakin attajirin Birtaniya Sir Jim Ratcliffe na daga cikin wadanda ake sa ran za su sayi kungiyar ta Anfield. (Liverpool Echo)

Sama da rabin kungiyoyin Premier sun tura wakilansu kallon wasan Ajax da PSV Eindhoven ranar Lahadi, inda dan wasan gaba na gefe na PSV Cody Gakpo, ya kasance daya daga cikin wadanda suka taka leda. (90min)

Damar Chelsea ta daukar dan wasan gaba na AC Milan Rafael Leao, ta karu saboda takaddamar da ke tattare da maganar tsawaita kwantiragin dan kwallon na Portugal. (Sky Italy, via Mirror)

Arsenal da Tottenham na duba yuwuwar sayen matashin dan wasa mai kai hari na Lille, Jonathan David mai shekara 22, dan kasar Kanada. (GiveMeSport, via TeamTalk)

Jagorar gasar Premier, Arsenal ta shirya kashe kudi a watan Janairu domin yin cefane mai kyau saboda ta ci gaba da rike wuta a kadamin da take kai na neman cin kofin gasar a yanzu. (90min)

Manchester United na son sayen dan wasan gaba na Bayern Munich kuma dan Kamaru Eric Maxim Choupo-Moting a watan Janairu, amma kuma dan wasan mai shekara 33 ya fi son zama a kungiyarsa ta Jamus. (Florian Plettenberg)

Kwararren mai bayar da shawara na Brentford Jack Wilson zai bar kungiyar domin ya koma wurin zakarun Premier Manchester City. (Athletic)

Kociyan kungiyar Luton Town Nathan Jones na shirin zama sabon mai horad da ‘yan wasan Southampton bayan da kungiyar ta Premier ta kori Ralph Hasenhuttl ranar Litinin. (Mail)

To amma Southampton na sha’awar kociyan Brentford Thomas Frank sannan kuma kungiyar ta tattauna da kociyan River Plate Marcelo Gallardo. (Guardian)

ShareTweetSendSharePin
Previous Post

Ministan harkokin wajen China ya gana da shugaban zauren Majalisar Dinkin Duniya

Next Post

Karim Benzema Can Improve on Impressive Goal Scoring Stat Against English Teams in UEFA Champions League

Walid Y Haris

Walid Y Haris

RelatedPosts

PSG Ready to Sell Neymar As They Prepare to Bank on Messi and Mbappe
Sports

PSG Ready to Sell Neymar As They Prepare to Bank on Messi and Mbappe

by Aksam Media
January 5, 2023
0

Paris Saint-Germain F.C. (PSG) PARIS SAINT-GERMAIN F.C. (PSG) PSG Ready to Sell Neymar As They Prepare to Bank on Messi...

Read more
Pep Guardiola names team to win title this season

Pep Guardiola names team to win title this season

January 5, 2023
Fitaccen dan kwallon duniya, Pele ya mutu

Fitaccen dan kwallon duniya, Pele ya mutu

December 29, 2022
Sports Briefing headlines

Sports Briefing headlines

December 24, 2022
Kasar Argentina takai zagaye na karshe a gasar cin kofin duniya

Kasar Argentina takai zagaye na karshe a gasar cin kofin duniya

December 13, 2022
Morocco defeats Portugal,  jumped to semifinal

Morocco defeats Portugal, jumped to semifinal

December 10, 2022
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

February 11, 2023
INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi

Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

March 19, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

1
Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna

Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna

March 21, 2023
Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina

Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina

March 21, 2023
An Sami mamakon ruwan sama karo na farko a bana a garin Kaduna

An Sami mamakon ruwan sama karo na farko a bana a garin Kaduna

March 21, 2023
Ganduje ya dage dokar hana fita da aka ayyana ta jiya kafin bayyana wanda ya lashe zaben gwamna

Ganduje ya dage dokar hana fita da aka ayyana ta jiya kafin bayyana wanda ya lashe zaben gwamna

March 21, 2023
  • Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu an kama wani Dan Majalisa dauke da makuden kudaden waje

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna
HAUSA NEWS

Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna

Rahotanni na nuni da cewa jam'iyun adawa da suka yi takarar gwamnan a jihar Kaduna sun yi watsi da sakamakon ...

March 21, 2023
Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina
HAUSA NEWS

Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina

Dan takarar gwamnan jihar katsina  na babbar jam'iyyar hamayya ta PDP, a zaben da ya gabata, Sanata Yakubu Lado Dan ...

March 21, 2023
An Sami mamakon ruwan sama karo na farko a bana a garin Kaduna
HAUSA NEWS

An Sami mamakon ruwan sama karo na farko a bana a garin Kaduna

Daga Hassan Umar Gwammaja A dare jiya an samu mamakon ruwan sama mai karfi (Na farko a jihar Kaduna) wanda ...

March 21, 2023
Ganduje ya dage dokar hana fita da aka ayyana ta jiya kafin bayyana wanda ya lashe zaben gwamna
HAUSA NEWS

Ganduje ya dage dokar hana fita da aka ayyana ta jiya kafin bayyana wanda ya lashe zaben gwamna

Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cire dokar hana fita da ta kakabawa al'ummar jihar a jiya bayan ayyana Abba kabir ...

March 21, 2023
Ina Zargin Wasu Abokan Sana’armu ta Fim Da Hannu wajen kone gida na da na Rarara: Baba cinedu
HAUSA NEWS

Ina Zargin Wasu Abokan Sana’armu ta Fim Da Hannu wajen kone gida na da na Rarara: Baba cinedu

Shahararren jarumi kumaawaki a masana'antar Kannywood Baba Chinedu yace "An Sacè Mun Kaya Na Sama Da Milyan Gòma A Lokacin ...

March 20, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz