Turawa daga ƙasar Jamus sun mini Alƙawarin Kuɗi har Naira Miliyan Ɗari da Talatin da biyu (₦132M) Amma naƙi amincewa da basu fasaha ta.
Nace idan har suna son na basu fasahar, sai sun ɗauki ƴaƴana Aiki Kuma Abasu Mukami a kamfanin, Sannan Adinga Cirewa Iyalaina Wani Kaso A kamfanin Kafun na yarda naje Ƙasar Jamus na basu Wannan Ilimin.
Malam Hadi kenan dattijon da ya ƙera Abun dafa Abinci Na zamani Mai Amfani da Ruwa, ba Gas ba.