Karamar hukumar bebeji ta amsa kiran dan ta

A ranar litinin din data gabata ne Hon Abdulmumin jibrin kofa ya kaddamar da takarar sa Dan majalissar tarayya wanda zai wakilci yakin kiru da bebeji a zabe mai zuwa 2023 taron wanda ya samu halartar dubban jama’ar yakin kiru da bebeji kuma aka gudanar a gidan sa dake garin kofa karamar hukumar bebeji.

Yayin taron dai kofa yayi amfani da wannan damar wajen karbar mutane sama da dubu biyu wadanda suka dawo jam’iyyar NNPP kwansiyyya kuma sakayi alakwarin aiki tukuru wajen bawa Dan takarar shugabancin kasar karkashin tutur NNPP Engr dakta Rabiu musa kwankwaso kuri’a miliyan biyar da kuma ganin jam’iyyar tayi nasara tun daga sama har kasa.

Taron ya samu halartar yan takarar majalissar jiha Kiru Hon Abubakar Usman Rabula Dana Bebeji Hon Ali Muhammed Tiga Hajiya azumi namadi bebeji, hon gambu sallau, dankaka usaini bebeji shugabannin jam’iyyar NNPP na KIRU DA bebeji dattawan jam’iyyar matasa da mata da sauran Al’ummar yankin na KIRU DA bebeji wadanda suka fito kwansu da kwarkwata domin hallatar wannan taron.Yau litinin a garin kofa Hon Abdulmumin jibrin kofa ya kaddamar da takarar sa Dan majalissar tarayya wanda zai wakilci yakin kiru da bebeji a zabe mai zuwa 2023 taron wanda ya samu halartar dubban jama’ar yakin kiru da bebeji kuma aka gudanar a gidan sa dake garin kofa karamar hukumar bebeji.

Yayin taron dai kofa yayi amfani da wannan damar wajen karbar mutane sama da dubu biyu wadanda suka dawo jam’iyyar NNPP kwansiyyya kuma sakayi alakwarin aiki tukuru wajen bawa Dan takarar shugabancin kasar karkashin tutur NNPP Engr dakta Rabiu musa kwankwaso kuri’a miliyan biyar da kuma ganin jam’iyyar tayi nasara tun daga sama har kasa.

Taron ya samu halartar yan takarar majalissar jiha Kiru Hon Abubakar Usman Rabula Dana Bebeji Hon Ali Muhammed Tiga Hajiya azumi namadi bebeji, hon gambu sallau, dankaka usaini bebeji shugabannin jam’iyyar NNPP na KIRU DA bebeji dattawan jam’iyyar matasa da mata da sauran Al’ummar yankin na KIRU DA bebeji wadanda suka fito kwansu da kwarkwata domin hallatar wannan taron.

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments