Wannan bawan Allah mazaunin unguwar Dorayi ne rashin kudin da zai biya haya yasa zaa fito Masa da kayan sa waje.
Yana neman taimakon kudin da zai biya hayar kafin ranar 27-08-2022
Gamai niyar taimakawa zaa Same shi a wannan lambar waya 070 37919897
Allah ya bada ikon taimakawa ameen