Hukumar Alhazai ta raba kujerun da Saudiya ta bata ga jihohi 36
Mataimakin shugaban yada labarai na hukumar alhazai ta kasa Mousa Ubandawaki shine ya bayyana jawabin a Abuja
Jihohin da aka fitar da adadin nasu sun hadar da
Abia 53
Adamawa. 2669
Anambra. 39
Bauchi. 3, 132
Bayelsa. 35
Benue. 236
Borno. 2,735
Cross Rivers. 66
Delta. 74
Nassarawa. 1,567
Niger. 5,165
Ogun. 1,139
Ondo. 436
Osun. 1,054
Oyo. 1,441
Yobe. 1,968
Ebony. 117
Edo. 274
Ekiti. 197
Enugu. 40
FCT. 3,520
Gombe. 2,301
Imo. 30
Jigawa. 1,525
Kaduna. 5982
Kano. 5,902
Katsina. 4,913
Kebbi. 4871
Kwara. 3,219
Lagos. 3,576
Plateau. 1,984
Rivers. 50
Sokoto. 5,504
Taraba. 1,590
Jihar Kogi na nan tafe a cewar hukumar