Domin bikin murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen hilittar manzo Tsira Annabi Muhammadu Sallalahu Alhi-Wassalam
A wata sanarwa da ministan cikin gida Ogbeni Rauf Aregbesola ya sanar a abuja, ya kuma ce, yana fatan za’a yi wa kasa Addu’ar zaman lafiya a gurar maulidi