Gida Bai Koshi Ba: Kungiyar Yarbawa Ta Bayyana Wanda Take So Ya Gaje Buhari Tsakanin Obi Da Tinubu

Shugaban kungiyar kare muradun Yarbawa ta Afenifere, Pa Reuben Fasoranti, ya jadadda cewa shi dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya lamunce mawa. Pa Fasoranti, wanda ya ce har gobe shine shugaban Afenifere, ya ce kungiyar bata tsayar da dan takarar jam’iyyar Labour Party, Mista Obi ba.

A wani bidiyo da ya yadu, an gano dattijon mai shekaru 97 yana nuna cewa yana sane da abubuwan da suka faru a kungiyar ta Afenifere.

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments