Ganduje ya ciyo bashin aiwatar da titunan girgin kasa a cikin birnin kano

Rahotanni na nuni da cewa Gwamnatin tarayya ta bada tabbacin bayar da rancen kudi ga gwamnatin jihar Kano, kimanin Dollar bilyon daya da digo tamanin da biyar.

Rahoton yace zaa bada rancen ne domin aiwatar da aikin titunan girgin kasa masu nisan kilo mita 74 a kwaryar cikin garin

Ya Kara da cewa zaa fara Mika Dollar miliyon 673.2 a matsayinsa kashin farko na bashin Dan fara aiwatar da aikin.
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments