A yanzu haka shugaban kasa Muhammadu Buhari yana gudanar da ziyarar aiki a jihar Nasarawa dake yankin tsakiyar Najeriya
Shi Kuma mataimakin sa farfesa Yemi Osinbajo yana birnin Maiduguri, na jihar Borno inda ya wakilci shugaba Buhari wajan aiwatar da wasu aiyuka.