HAUSA NEWS Fati Washa na cigaba da karbar martani daga Magoya bayan ta a Twitter By Aksam Media - October 7, 2022 FacebookTwitterPinterestWhatsAppEmailTelegramCopy URL A wata daukar hoto da ta gabatar a shafin ta na Twitter jaruma Fati Washa ta nemi duk mai bukatar zantawa da ita ya ajiye lambar wayar sa…. Lamarin da yayi sanadiyar samun martani daga Magoya bayan ta