A cigaba da wasan zakarun Turai (Premier England) a yau kungiyar Everton takara da Kungiyar Manchester United a rukune na goma, to zagayin farkon Everton ta sakawa Manchester United kwallo daya a raga, inda daga bisane ta farke ta koma kara mata,
Subscribe
Login
0 Comments
Oldest