• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home HAUSA NEWS

Eto’o ya nemi afuwar mutumin da ya nuna wa kyama

Aksam Media by Aksam Media
December 7, 2022
in HAUSA NEWS
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

Shugaban hukumar kwallon kafar Kamaru kuma tsohon dan wasan kwallon kafa Samuel Eto’o ya nemi afuwar wani mutum da ya ture kasa a wani abin da ya kira ‘mummunar hatsaniya’ a wajen wani filin wasa na gasar cin kofin duniya da safiyar Talata.

Eto’o ya dan dakata ne don daukar hotuna tare da magoya bayansa a kusa da filin wasa na 974 bayan Brazil ta doke Koriya ta Kudu da ci 4-1. Hotunan da ke yawo a shafukan sada zumunta sun nuna shi yana mayar da martani kan kalaman wani mutum rike da kyamara.

RelatedPosts

Makaman da ake Dari-dari kar Rasha tayi amfani da su akan Ukraine yanzu ta fara

March 29, 2023
Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

Manchester United na shirin gabatar da tayin fam miliyan 80 a kan dan wasan gaba na Tottenham.

March 29, 2023

Eto’o ya rubuta a cikin kalaman da aka wallafa cikin harshen Faransanci da Ingilishi a shafinsa na Twitter, inda ya ce “Na yi mummunan rikici da wani wanda watakila mai goyon bayan Aljeriya ne ,”

Eto’o, wanda ya wakilci kwamitin shirya gasar cin kofin duniya ta Qatar a matsayin jakadan Global Legacy tun daga shekarar 2019, ya ce “Ina so in nemi afuwar rashin hakuri da na nuna, da rashin jin dadi da kuma mayar da martani ta hanyar da bai dace da halina ba.”

Mutumin mai suna Said Mamouni dan kasar Algeria, daga baya ya buga wani faifan bidiyo a YouTube yana mai cewa shi ne wanda aka kai wa naushi, kuma yana ofishin ‘yan sandan Qatar domin ya shigar da kara a kan Eto’o.

Ya ce Eto’o ya shiga tashin hankali ne bayan da Mamouni ya tambaye shi ko ya bai wa alkalin wasa Bakary Gassama cin hanci a wasan da Kamaru da Aljeriya suka fafata a gasar neman shiga gasar cin kofin duniya.

Kamaru ta samu nasara a karawa ta biyu da ci 2-1 a wasan karshe na wasan inda ta samu tikitin shiga gasar cin kofin duniya bisa ka’idar cin kwallaye a waje.

Hukumar kwallon kafar Aljeriya ta shigar da kara ga hukumar kwallon kafa ta FIFA, inda ta bukaci a sake buga wasan saboda wasu kura-kurai da Gassama ya yi. FIFA ta yi watsi da korafin.

Sai dai kuma korafin Aljeriya ya kai ga taron manema labarai na tawagar Kamaru a Qatar, kwana daya kafin su kara da Switzerland. Tambayar da wani dan jarida dan kasar Algeria ya yi wa kocin Kamaru Rigobert Song game da “ko sun sayi tikitin shiga gasar ne” amma ba a amsa ba.

FIFA ba ta amsa bukatar yin sharhi nan take ba. Mai magana da yawun hukumar ta Kamaru bai amsa kiran waya nan take ba bai kuma amsa sakonnin neman sharhi ba.

Gwamnatin Qatar ma ba ta amsa tambayoyi kan lamarin ba nan take

ShareTweetSendSharePin
Previous Post

Kasar China ta kara harba tauraron Dan Adam

Next Post

UAE Welcomes Political Agreement in Sudan

Aksam Media

Aksam Media

RelatedPosts

Makaman da ake Dari-dari kar Rasha tayi amfani da su akan Ukraine yanzu ta fara
HAUSA NEWS

by Aksam Media
March 29, 2023
0

Rundunar sojin Rasha ta yi amfani da tsarin Tornado-G wajen harba rokoki da dama a lokaci guda kan cibiyoyin sojan...

Read more
Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

March 29, 2023
Manchester United na shirin gabatar da tayin fam miliyan 80 a kan dan wasan gaba na Tottenham.

Manchester United na shirin gabatar da tayin fam miliyan 80 a kan dan wasan gaba na Tottenham.

March 29, 2023
Abubuwan da ya kamata ku sani gameda sabon shugaban PDP na rikon kwarya

Dalilan da suka hana Priyanka Chopra yin finafinai a India

Damfara ta yanar gizo, Amurka ta yanke hukunci zaman kaso ga wani Dan Najeriya

March 28, 2023
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

March 29, 2023
INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi

Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

March 19, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
Makaman da ake Dari-dari kar Rasha tayi amfani da su akan Ukraine yanzu ta fara

Makaman da ake Dari-dari kar Rasha tayi amfani da su akan Ukraine yanzu ta fara

March 29, 2023
Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

March 29, 2023
Manchester United na shirin gabatar da tayin fam miliyan 80 a kan dan wasan gaba na Tottenham.

Manchester United na shirin gabatar da tayin fam miliyan 80 a kan dan wasan gaba na Tottenham.

March 29, 2023
Abubuwan da ya kamata ku sani gameda sabon shugaban PDP na rikon kwarya

Abubuwan da ya kamata ku sani gameda sabon shugaban PDP na rikon kwarya

March 29, 2023
  • Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Makaman da ake Dari-dari kar Rasha tayi amfani da su akan Ukraine yanzu ta fara
HAUSA NEWS

Makaman da ake Dari-dari kar Rasha tayi amfani da su akan Ukraine yanzu ta fara

Rundunar sojin Rasha ta yi amfani da tsarin Tornado-G wajen harba rokoki da dama a lokaci guda kan cibiyoyin sojan ...

March 29, 2023
Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe
HAUSA NEWS

Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

March 29, 2023
Manchester United na shirin gabatar da tayin fam miliyan 80 a kan dan wasan gaba na Tottenham.
HAUSA NEWS

Manchester United na shirin gabatar da tayin fam miliyan 80 a kan dan wasan gaba na Tottenham.

Manchester United na shirin gabatar wa Tottenham tayin fam miliyan 80 a kan dan wasanta na gaba dan Ingila Harry ...

March 29, 2023
Abubuwan da ya kamata ku sani gameda sabon shugaban PDP na rikon kwarya
HAUSA NEWS

Abubuwan da ya kamata ku sani gameda sabon shugaban PDP na rikon kwarya

Mataimakin shugaban babbar jam’iyyar adawar Najeriya PDP Umar Iliya Damagun ya zama mukaddashin shugaban jam’iyyar bayan saukar wucin gadi da ...

March 29, 2023
Dalilan da suka hana Priyanka Chopra yin finafinai a India
HAUSA NEWS

Dalilan da suka hana Priyanka Chopra yin finafinai a India

Fitacciyar tauraruwar fina-finan Indiya Priyanka Chopra ta bayyana dalilan da suak sa ta fice daga masana'antar shirye fina-finan ƙasar ta ...

March 29, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz