An dage zaman kotu kan dan China wanda ake zargi da kisan budurwarsa mai suna ummita, har zuwa zuwa 27 ga watan Oktoba sakamakon mr geng, bayajin Hausa,
Yace harsai an samo masa wanda zai dinga mayar masa da abin da ake fada da chananci inda zai fahimci me ake chewa