• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home HAUSA NEWS

Tasa keyar Dalibi gidan yari, wata kwamishiyar yan sanda tace ya kamata a kama ‘uwargidan shugaban kasa.

Aksam Media by Aksam Media
December 1, 2022
in HAUSA NEWS
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

batun  kama matashin mai suna Muhammad Aminu tare da gurfanar da shi a gaban kotu  ya haifar da cece-kuce mai zafi a kafofin yada labarai da na sada zumunta inda da dama ke gannin an wuce gona da iri wajen daukar hukunci lakada masa duka daga bisani kotu ta ba da umarnin a tura shi gidan yari kafin a ci gaba da yi masa shari’a.

Tuni dai kungiyoyin kare hakkin bil’adama ta kasa da kasa a Najeriya irinsu Amnesty International su ka yi Allah-wadai da matakin kama Muhammad tare da zargin an take masa hakkinsa na bil adama.

RelatedPosts

Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida

Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida

March 26, 2023
Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya

Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya

March 26, 2023

INEC ta sanya ranar da zata mika shedar lashe zabe ga gwamnonin da suka sami nasarar

March 26, 2023

“Na daya dai an ce wannan laifin a Jigawa aka yi, sannan aka aika jami’an tsaro suka kama yaron suka je su ka kulle shi aka rika jibgar sa. Wannan ya keta dokar kasa ya keta dokar bil Adama”…. A cewar Auwal Musa Rafsanjani shugaban gudanarwa na kungiyar Amnesty International.

Bayanai na nuni da cewa, uwargidan shugaban kasa Aisha Buhari ce ta bai wa jami’an tsaro umarnin dauko mata Aminu daga jihar Jigawa bayan ya wallafa wasu kalamai a kanta na zargin ta yi rub da ciki da kudin jama’a kalaman da ba su mata dadi ba.

Da ta ke tsokaci kan lamarin, Hajiya Naja’atu Mohammed Kwamishiniya a Hukumar ‘Yan sanda ta ce, ya kamata a kama ‘uwargidan shugaban kasar saboda ta keta doka ita kanta.

“Ta karya doka saboda ta dauki doka a hannunta idan ma yaron ko yaran nan sun mata laifi doka ainda ta ce komai muna da shi a tsare, doka abunda tace shine a kai kara”… In ji Hajiya Naja’atu Mohammed. Ta kuma ce, ya kamata a kama ‘uwargidan shugaban kasar saboda ta keta doka ita kanta.

Yayin da wasu ke sukar wannan mataki na hukunta dalibin wasu na ganin hakan ya yi daidai don ya zama izina ga sauran matasa da ke shagala tare da cin zarafin mutane a kafofin sada zumunta.

“Ina goyan baya bama yaron nan ba duk mutumin da zai fito Soshiya midiya ba bisa hujja ba, ba bisa kana da shaida ba sai don dan radin kan ka aka ci mutuncin wani, ina goyon baya dari bisa dari. Ba dana ba, ko ni ne na yi doka ta hau kaina”… A cewar Shugaban Kungiyar Matasan yankin Arewa ta gabas Abdulrahman Buba kwacham.

Har izuwa lokacin hada wannan rahoto, uwargidan shugaban kasa da jami’an tsaro ba su ce uffan kan wannan batu ba na Muhammad Aminu dalibi da ke zangon shekara ta karshe a jami’a wanda ke shirin rubuta jarabawarsa ta karshe a ranar 5 ga watan Disamba.

ShareTweetSendSharePin
Previous Post

Kasar Turkiyya ta gina Asibiti a kasar Libya

Next Post

An fara Koyarwa matakin farko da harshen uwa

Aksam Media

Aksam Media

RelatedPosts

Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida
HAUSA NEWS

Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida

by Aksam Media
March 26, 2023
0

Cibiyar yin nazari a kan harkokin mata tayi barazanar kiran Zanga-zanga bisa Jan kafa da tace rundunar yan sanda ta...

Read more
Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya

Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya

March 26, 2023
INEC ta sanya ranar da zata mika shedar lashe zabe ga gwamnonin da suka sami nasarar

INEC ta sanya ranar da zata mika shedar lashe zabe ga gwamnonin da suka sami nasarar

March 26, 2023
Yan kasuwa na ci gaba da nuna gamsuwar su da samun nasarar Abba Gida-gida na lashe zaben gwamna a jihar Kano

Yan kasuwa na ci gaba da nuna gamsuwar su da samun nasarar Abba Gida-gida na lashe zaben gwamna a jihar Kano

March 25, 2023
Yadda ake hada LEMUN SHAYI MAI Sanyi tare da khadija Salisu Danmaliki

Yadda ake hada LEMUN SHAYI MAI Sanyi tare da khadija Salisu Danmaliki

March 25, 2023
CBN ya Umarci bankuna da su ci gaba da amfani da tsofaffin takardun 1000, 500 da 200

Yadda al’umma ke ci gaba da kokawa bayan CBN yace ya tura wa bankuna takardun kuɗi

March 25, 2023
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

February 11, 2023
INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi

Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

March 19, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

1
Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida

Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida

March 26, 2023
Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya

Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya

March 26, 2023
INEC ta sanya ranar da zata mika shedar lashe zabe ga gwamnonin da suka sami nasarar

INEC ta sanya ranar da zata mika shedar lashe zabe ga gwamnonin da suka sami nasarar

March 26, 2023
Yan kasuwa na ci gaba da nuna gamsuwar su da samun nasarar Abba Gida-gida na lashe zaben gwamna a jihar Kano

Yan kasuwa na ci gaba da nuna gamsuwar su da samun nasarar Abba Gida-gida na lashe zaben gwamna a jihar Kano

March 25, 2023
  • Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu an kama wani Dan Majalisa dauke da makuden kudaden waje

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida
HAUSA NEWS

Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida

Cibiyar yin nazari a kan harkokin mata tayi barazanar kiran Zanga-zanga bisa Jan kafa da tace rundunar yan sanda ta ...

March 26, 2023
Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya
HAUSA NEWS

Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya

Tsohon mataimakin shugaban kasa Alh Atiku Abubakar ya mika sakon ta'aziya ga Iyalan Oladipo Diya na rashin daya daga cikin ...

March 26, 2023
INEC ta sanya ranar da zata mika shedar lashe zabe ga gwamnonin da suka sami nasarar
HAUSA NEWS

INEC ta sanya ranar da zata mika shedar lashe zabe ga gwamnonin da suka sami nasarar

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta wallafa cewa ta ware ranakun 29 zuwa 31 na watan Maris ...

March 26, 2023
Yan kasuwa na ci gaba da nuna gamsuwar su da samun nasarar Abba Gida-gida na lashe zaben gwamna a jihar Kano
HAUSA NEWS

Yan kasuwa na ci gaba da nuna gamsuwar su da samun nasarar Abba Gida-gida na lashe zaben gwamna a jihar Kano

Kungiyar Dattawan yankasuwar singa na unguwar zango a karamar hukumar ungogo a nan jihar kano,ta nuna mutukar farin cikinta bisa ...

March 25, 2023
Yadda ake hada LEMUN SHAYI MAI Sanyi tare da khadija Salisu Danmaliki
HAUSA NEWS

Yadda ake hada LEMUN SHAYI MAI Sanyi tare da khadija Salisu Danmaliki

LEMUN SHAYI MAI SANYI (ICE TEA) Kayan hadi:- •Ganyan shayi •Suger •Leman tsami •Na’a-na’a •Kanunfari Yadda Ake Hadawa – Za’a ...

March 25, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz