Yanda kiristoci ke addu’a haka Musulmi ma keyi-Tinubu

Dan takarar shugaban kasa na APC, Bola Tinubu ya gana da malaman addinin kirista, ya fadi kamanceceiyar addini Muslunci da na Kirista.

 

Ya kuma bayyana cewa, yadda Kiristoci ke neman gafarar Allah, haka nan Musulmai ke yi a Al-Qur’ani, don haka duk daya n e.

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments