Dan takarar shugaban kasa na APC, Bola Tinubu ya gana da malaman addinin kirista, ya fadi kamanceceiyar addini Muslunci da na Kirista.
Ya kuma bayyana cewa, yadda Kiristoci ke neman gafarar Allah, haka nan Musulmai ke yi a Al-Qur’ani, don haka duk daya n e.