Manhajar WhatsApp wacce take mallakin kamfanin META (Facebook) ya tsaya da aiki a wadansu kasashe har na tsawon mintuna sama da 45. Ya kuka ji, kuma ya dawo aiki a wajenku ko har yanzu???
Subscribe
Login
0 Comments
Oldest












