Muna Taya: Faisal Ahmad Alhassan Dankurmi; Murnar Saukar Karatun Al’qur’an Mai Girma

Exif_JPEG_420

A ranar Asabar 6 ga watan August, 2022 Makarantar Hamdan Modern Islamic dake Kan titin Malam Hassan Ja’e, Rafin Guza a Karamar Hukumar Igbin Jihar Kaduna. ta gudanar da bikin walimar saukar karatun Al’qur’an Mai Girma karo 5 da kimanin Dalibanta goma 14 maza da mata a harabar makarantar.

Daga cikin dalibain har da dan ma’aikacin Gidan Radiyo Najireya Kaduna, Faisal Ahmad Alhassan Dankurmi, dafatan Allah (SWA) Ya sayya alkaire amin summa amin !

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments