Jama’a naci gaba da bikin shagulgulan sallah a jihar kano

Jama’a da dama suna ci gaba da yin murna tare da adduar Allah ya maimaita mana babbar sallah da ta gabata.

Daga B. Imam

Wasu daga cikin wadanda muka zanta da su sun bayyana yadda suka gabatar da shagulgulan sallar ta su.

Shuaibu yahya Ahmad Indabawa yayi adduar Allah ya karbi ibadun da musulmai suka gabatar a wannan lokaci

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments