Fasahar kere-kere ita ce Mafi girman Sihiri na zahiri a Duniyar: Elon Musk

Kamfanin sararin samaniya ya sanar da cewa jirgin Starship da kuma rokar Super Heavy Booster sun yi nasarar kammala gwajin “static fire”, wanda ke nuni da cewa sun shirya domin fara tashi zuwa sararin samaniya.

An bayyana cewa kowanne gwaji da ake yi yana kara kusantar da burin ganin bil’adama ya zama mai rayuwa a kan duniyoyi fiye da daya.

A wani bangare kuma, shugaban kamfanin SpaceX, Elon Musk, ya ce:
“Fasahar kere-kere ita ce mafi kusa da sihiri da ake da ita a zahirin duniya.”

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments