Trichomoniasis.
Ita wannan cuta ana daukarta ne ta hanyoyi da dama babbar hanyar da aka fi kamuwa da wannan cuta shine wajen saduwa da mai ciwon.
Akwai hanyoyi da ake kare kai daga kamuwa da cutar Trichomoniasis kamar haka.
- A guji yin jima’i barkatai.
- A kiyaye tsafta.
- A daina saduwa da iyali lokacin al’ada
- A daina saka kayan gwanjo ba tareda an wanke su ba, dan akan dauko kayan da karuwai masu cuta a jiki akawoma Hausawanmu.
Idan an ji alamun ciwo to a yi gaugawar zuwa wajan magana kiwon Lafiya domin neman magani.
A rikan saka sutura mai tsabta kuma akiyayi zama da under wear ko gajeren wando na tsawon kwana biyu ba tareda an canza ko an wanke ba.
A daina shiga ban daki kowane aka samu.