Daga khadija Salisu Danmaliki
“‘Mun kafa Æ™ungiyar ce don kare haƙƙin tagwaye a Najeriya'”, Tsawon
Tagwaye a arewacin Najeriya sun ce sun taru a garin Kaduna da zimmar kafa ƙungiyar da za ta dinga kare haƙƙinsu a ƙasa baki ɗaya.
Ƙididdiga daga Majalisar Ɗinkin Duniya ta nuna cewa a kowace haihuwa 1,000 za a iya samun tagwaye 12.
“Ba ma jin daÉ—in yadda za ka an auri Hassana an kai ta wani wuri, ita ma Hussaina a kai ta wani wuri daban,” in ji shugaban Æ™ungiyar Hassan Tijjani Salihu.
Tagwaye a Najeriya