HAUSA NEWS Yadda aka sami nasara wajen gina rijiyoyin Mai da Buhari zai bude a Arewa By Aksam Media - November 22, 2022 FacebookTwitterPinterestWhatsAppEmailTelegramCopy URL Hotuna Kenan da kafar sadarwa ta BBC News ta dauka na rijiyoyin Mai da ake sa ran cewa shugaba Buhari zai kaddamar da fara amfani da su a yau Talata 22-11-2022