Takaddamar dake cikin dawo da Buni shugaban Jam’iyar APC

Uwar jamiyarAPC ta kas tbayyan soke taron da zata gudanr na masu ruwa d tsaki a jamiyar.

Hakan ya biyo bayan ske darewa kan kujerar hugabancin da mai Mala Buni yayi a wata sanarwa da Buhari yayi a jiya laraba bayan da ya sami ganawa da shugaba Muhammadu Buhari.

A makonni biyun da suka gabata ne aka sanar da cewa an nada sabon shugaban riko na jamiyar ta APC gwamnan jihar Niger Abubakar Bagudu.

Wasu daga cikin gwamnonin jamiyar APC da suka hada da Gwamnan jihar kaduna Nasiru El-Rufai da na jihar Ondo Rotimi Akeredolu suna nuna rashin goyon bayan su ga shugabancin Mai Mala Buni

Sai dai a hanu guda wasu gwamno in suna goyon bayan shugabancin mai Mala Buni.

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments