• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home Radio

Shin kana cikin jerin wadan da yan mata ke son aura

B. IMAM by B. IMAM
September 1, 2022
in Radio
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

Saurayin arziƙi shi ne mai ɗa’a da biyayya ga Allah, mai mayar da hankali a kan ibada, mai neman ilimin addini da na zamani, mai dagewa matuƙa wajen neman na kansa cikin hanyar halal, mai kaucewa duk wani abu na sabawa Allah da duk wani abu na rashin tarbiyya da zubar da mutunci

Daga B.imam

RelatedPosts

Aksam Radio live online Radio station

June 2, 2022
Jin dadin kaddamar da yan sintiri, D P O ya bayar da gudunmawar kudi naira 10,000

Fadakarwa

April 16, 2022

Daga cikin halinsa: Yana gujewa munanan ɗabi’u kamar; ƙarya, zamba, cin amana da yaudara. Ba ya yaudarar ƴan mata da yi musu alƙawarin auren ƙarya don ya yi wasa da hankalinsu, ba ya aikawa yan mata saƙo ko faɗa musu maganganu na batsa da sunan soyayya, idan shi aka turawa zai ƙyamaci abun, domin shi mai gujewa fanɗararrun ƴan mata ne masu kai mutum ga halaka, sannan yana kiyaye abota da abokai marasa tarbiyaya da mutunci, kuma mutum ne mai kyawun magana da kyawun zamantakewa da mutane

Shi saurayin arziƙi ba shi da jibi ko alaƙa da shaye-shaye da yawon banza, ba ya daga cikin masu aikata abubuwan rashin tarbiyya da ake kiransu wayewar zamani. A takaice saurayi nagari kawwamamme ne mai hankali da sanin ya kamata.

Ka yi kokari ka zama mai kyawun ɗabi’u, ya Allah ka kara tsaremu daga munanan dabi’u

Tags: ALJAZEERAAREWA24BACELONAbanditBBCBUK RADIOCHALSEACNNdailytrustEMIRATEENTERTAINFACEBOOKGARBA SHEHUHAUSA7INSTERGRAMEIZZAR SOjambKADAURA24KAKAKILIBERTY RADIOLIBRARY RADIOMC TAGWAYEMESSIPLAYSTORPREMIER RADIORONALDOSHARHISOLESEBASEsportTAMBARIN HAUSATWEETERVANGUARDVISION RADIOWEACWHATAPP
ShareTweetSendSharePin
Previous Post

Daga fadar masarautar kano a ziyarar sabon shugaban yan sandan jihar

Next Post

NEMA, recovered 15 persons drowned in rive flood at Borno state.

B. IMAM

B. IMAM

RelatedPosts

Radio

Aksam Radio live online Radio station

by Aksam Media
June 2, 2022
0

https://aksammedia.com.ng/

Read more
Jin dadin kaddamar da yan sintiri, D P O ya bayar da gudunmawar kudi naira 10,000

Fadakarwa

April 16, 2022
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

February 11, 2023
INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi

Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

March 19, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

1
Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
Matashin da yayi tattaki zuwa garin Kaduna domin taya zababben gwamnan jihar murnar lashe zabe ya isa garin

Matashin da yayi tattaki zuwa garin Kaduna domin taya zababben gwamnan jihar murnar lashe zabe ya isa garin

March 26, 2023
NDLEA ta kama wani sanannen Dan kasuwa dauke da Hodar Iblis

NDLEA ta kama wani sanannen Dan kasuwa dauke da Hodar Iblis

March 26, 2023
Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida

Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida

March 26, 2023
Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya

Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya

March 26, 2023
  • Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu an kama wani Dan Majalisa dauke da makuden kudaden waje

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Matashin da yayi tattaki zuwa garin Kaduna domin taya zababben gwamnan jihar murnar lashe zabe ya isa garin
HAUSA NEWS

Matashin da yayi tattaki zuwa garin Kaduna domin taya zababben gwamnan jihar murnar lashe zabe ya isa garin

Matashinan mai suna Yusuf Umar Haske, wadda ya yi tattaki daga garin Askiya a Karamar Hukumar Kubau, Jihar Kaduna Domin ...

March 26, 2023
NDLEA ta kama wani sanannen Dan kasuwa dauke da Hodar Iblis
HAUSA NEWS

NDLEA ta kama wani sanannen Dan kasuwa dauke da Hodar Iblis

Hukumar Hana Sha da fataucin Miyagun Kwayoyi ta kasa NDLEA ta sami nasarar cika hannu da wani Dan kasuwa mai ...

March 26, 2023
Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida
HAUSA NEWS

Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida

Cibiyar yin nazari a kan harkokin mata tayi barazanar kiran Zanga-zanga bisa Jan kafa da tace rundunar yan sanda ta ...

March 26, 2023
Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya
HAUSA NEWS

Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya

Tsohon mataimakin shugaban kasa Alh Atiku Abubakar ya mika sakon ta'aziya ga Iyalan Oladipo Diya na rashin da suka yi ...

March 26, 2023
INEC ta sanya ranar da zata mika shedar lashe zabe ga gwamnonin da suka sami nasarar
HAUSA NEWS

INEC ta sanya ranar da zata mika shedar lashe zabe ga gwamnonin da suka sami nasarar

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta wallafa cewa ta ware ranakun 29 zuwa 31 na watan Maris ...

March 26, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz