Shawarwarin likitoti ga masu Shan wahalar Azumi

Karatowar Ramadana: Yadda masu ciwon suga za su yi azuminsu cikin sauki
– Wani masanin ciwon suga ya magantu a kan matakin da ya kamata masu cutar da ke muradin yin azumi za su dauka yayin da Ramadana ke kara karatowa
– Dr. Oluwarotimi Olopade ya bukaci masu ciwon sukari na 2 da su zauna su yi tsare-tsare da likitocinsu kafin lokaci don sanin matakin dauka
– Ya ce akwai bukatar a daidaita magungunansu domin kada rashin yin hakan ya kara tabarbarar da lafiyarsu
Wani kwararren likita mai suna Dr. Oluwarotimi Olopade, ya bukaci masu ciwon sukari na 2 da ke fatan yin azumi da su tattauna da likitocinsu kafin su fara.
Kuje shafinmu na AKSAM MEDIA DOMIN SAMUN SAHIHAI KUMA INGANTATTUN LABARAI DADUMI DUMINSU.
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments